Isa ga babban shafi
Syria

An fara shigar da kayan agaji a Syria

Ayarin farko na kayan agaji, ya shiga kasar Syria daga Turkiyya a marecen jiya Alhamis, wannan kuwa kamar dai yadda wani kudirin Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci kasar ta Syria ta bayar da damar aikewa jama’a da kayayyakin agaji. Ayarin na farko dai na kunshe ne da motoci na abinci, tufafe da kuma magunguna wanda kamar yadda Amanda Pitt na sashen bayar da agaji na Majalisar Dinkin Duniya ya tabbatar wa manema labarai.

'Yan gudun hijirar Syria a Siracusa
'Yan gudun hijirar Syria a Siracusa Reuters/Antonio Parrinello
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.