Isa ga babban shafi
Malaysia

Wani Jirgin Malaysia ya yi saukar gaggawa

Kamfanin Sufurin jiragen saman Malaysia yace jirgin fasinjan sa mai dauke da fasinjoji 166 ya yi saukar gaggawa a Kuala Lumpur ba tare da samun matsala ba. Kamfanin yace jirgin ya samu matsala ne daga giya a lokacin sauka abinda ya tilasta masa saukar gaggawa.

Jirgin Malaysia MH192 da ya yi saukar gaggawa a Kuala Lumpur zuwa Bangalore
Jirgin Malaysia MH192 da ya yi saukar gaggawa a Kuala Lumpur zuwa Bangalore REUTERS/Samsul Said
Talla

Wannan ya faru ne yayin da ake ci gaba da cigiyar wani Jirgin kamfanin Malaysia mai lamba MH370 da ya bata dauke da fasinjoji sama da 200 tsawon wata guda ba tare da sanin inda ya ke ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.