Philippines - 
Wallafa labari : Litinin 06 Feberairu 2012 - Bugawa ta karshe : Litinin 06 Feberairu 2012

Girgizar kasa ta Hallaka Mutane 43 cikin kasar Philippines

Wikipedia

Daga Garba Aliyu / Suleiman Babayo

A kasar Philippines mutane akalla 43 suka gamu da ajalin su sakamakon girgizar kasa data rusa gidaje da barnar gaske a fadin kasar.

Da rana tsaka akace girgizan kasar ta faru, a yankin tsubirin Negros da cebu.

Bayanai na nuna cewa Hukumomin kasar na ta aikin ceton rayukan jamaa.
 

tags: Philippines
KAN MAUDU'I GUDA
Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana
The content of this field is kept private and will not be shown publicly.
To prevent automated spam submissions leave this field empty.
CAPTCHA
This question is for testing whether you are a human visitor and to prevent automated spam submissions.
Image CAPTCHA
Enter the characters (without spaces) shown in the image.
Close