Al'adu

Syndicate contentAL'ADU
Matsalolin da Matan Aure ke fuskanta saboda aikinsu a waje
12/04/2012 - Mata Mazari

Matsalolin da Matan Aure ke fuskanta saboda aikinsu a waje

Shirin Mata Mazari ya tattauna matsalar da matan aure masu aiki a waje ke fuskanta da mazajensu.

Gidajen Raya Al’adu A Lagos
14/10/2011 - Al'adu

Gidajen Raya Al’adu A Lagos

Wasannin Dandalin ko na kwaikwayo, wata al’ada ce da aka dade al’ummomin kasashen Africa ke gudanarwa, domin nishadantar da juna, da kuma koyar da al’adu tare da tunatar dasu a lokacin da suke kokarin shudewa.

Rayuwar Steve Jobs
08/10/2011 - Al'adu

Rayuwar Steve Jobs

A ranar 5 ga watan Octoba ne, Steve Jobs tsohon shugaban kamfanin kera wayar Salula da Computa na Apple ya bar duniya, yana dan shekaru 56 da haihuwa, sakamakon fama da cutar sankara.

Kwadayin Neman Mukami Ko Sarauta
16/09/2011 - Al'adu

Kwadayin Neman Mukami Ko Sarauta

Kamar yadda binciken masana halayyar Dan Adam ya nuna, suna ko kuma wani lakani,shine ke danganta mutum da wani bangare na al,umma da har ila yau, ya banbanta shi da sauran 'yan uwan sa mutane. Daga mukami wata sarauta zuwa wasu sunayen dake nuna daukaka, Dan Adam musamman a kasashen Afrika, kan nema da kuma yin ado da wani lakani kan sunan sa na yanka.

Sallar Nama a cikin fassahar gargajiyar Kabilun Niger
09/09/2011 - Al'adu

Sallar Nama a cikin fassahar gargajiyar Kabilun Niger

A karon farko hukumomi a jamhuriyar Niger sun gudanarda sallar nama wadda ta baiwa kabilun Niger damar baje koli na fassahar gasawa ko dafa nama a gargajiyance.

31/08/2011 - Australiya

Birnin Melbourne ya fi ko ina dadin zama a duniya

Wani binciken da masana suka yi, ya nuna cewa birnin Melbourne na kasar Ausralia ne ya fi kowanne dadin zama a duniya.

Shiri akan Dabino
26/08/2011 - Al'adu

Shiri akan Dabino

Shirin Al'adunmu na Gado da ke diba lamurran da suka shafi al'adun kasashen duniya ya diba abinda ya shafi Dabino wani dangin kayan itace da ake ci a yawancin kasashen Asiya da kasashen Africa.

Al'adar Sauraren Radiyo a Kasashen Hausa
08/08/2011 - Al'adu

Al'adar Sauraren Radiyo a Kasashen Hausa

Wata al'adar da aka dade ana dangantawa da rayuwar Bahaushe, itace ta muamala da sauraren Radiyo. A matsayin abokin aiki da nishadi, Radiyo kan kasance zabi mafi sauki wajen samun bayanai a kasashen Hausa.

Al'adar Aski cikin Wankan Sarautar 'Yan Bori
08/08/2011 - Al'adu

Al'adar Aski cikin Wankan Sarautar 'Yan Bori

Ranar 2 ga watan daya na shekarar 2011 ne, 'Yan bori suka yi bikin wasan Aski: wankan sarautar Hajiya Rabi Abdu da ta gaji sarautar bori daga mahaifiyarta Hajiya Hajara Ibrahim da aka fi sani da 'Yar Na Bala Sarauniyar 'Yan bori Hausawa mazamna birnin Niamey.

Chi Da Gumin Yara
18/07/2011 - Al'adu

Chi Da Gumin Yara

Wani batu dake cigaba haddasa muhawara da musayar ra'ayi a yanayin zamantakewa,shine yadda rayuwar ke gudana a kasashe masu tasowa.

Gudummuwar Al'umma A Tsarin Tsaron Kasa
17/07/2011 - Al'adu

Gudummuwar Al'umma A Tsarin Tsaron Kasa

Kamar yadda bincike ya nuna karancin jami'an tsaro da karin barazanar rayuwa da Dan adam ke fuskanta,yasa kasashen duniya bullo da tsarin ba al'umma damar bada gudummuwa a batu na tsaro. Daga Amurka zuwa kasashen turai,al'umma daga cikin farar-hula na cigaba da kafa kungiyoyi domin magance wata matsalar ta tsaro,kungiyoyin dake samun fahimtar juna da jami'an tsaro Sai dai sabanin abinda ke faruwa a wasu sassa na duniya game da wannan batu na tsaro,a Nigeria al'umma na cigaba da yin kafa-kafa ko kuma dari-darin bada gudummuwa a sha'anin na tsaro.

23/06/2011 - Bukin Summer

Bukukuwa da hutun bazara na Sumer a Turai

Tun daga watan Yuni har zuwa Augusta, ana samun rana tana zafin rana a nahiyar turai, wannan kuma shine irin yanayin da turawa ke so, saboda a wannan lokacin suke samu su fito, bayan da suka sami watanni a kunshe a daki, kuma wannan yanayin yana taimakawa fatar su da wasu sinadarai.

Hira da Mawaki Jmilu Umar Adamu
14/06/2011 - Al'adu

Hira da Mawaki Jmilu Umar Adamu

Ashirin na wannan makon, wanda ni Nasiruddeen Muhammad zan gabatar, mun yi hira da Matashin mawaki Jamilu Umar Adamu, inda muka dauko muhimman batutuwan da suka shafi harkar waka a harshen Hausa, ...

Bukin Cikar Rfi Shekaru Hudu
22/05/2011 - Al'adu

Bukin Cikar Rfi Shekaru Hudu

Yau shekaru hudu ke nan da aka fara watsa shirye shiryen Sashen Hausa na Radiyon Faransa RFI. Sashen ya fara watsa shirye shiryensa ranar 21 ga watan Mayu na Shekarar 2007.

Alewa Irin Ta Da
13/05/2011 - Al'adu

Alewa Irin Ta Da

Masana fasahar kida da waka na masu ra'ayin cewa akwai banbanci sosai tsakanin makada da mawakan dauri da kuma na yanzu. A da akwai makadan fada wato sarakuna, akwai makadan attajirai, akwai makadan noma, akwai makadan maharba da 'yan farauta wato 'yan tauri kenan, kusan dai kowane fannin sana'a akwai makadansa.

Bahaushen Ba’indiye a Kano Nigeria
09/05/2011 - Al'adu

Bahaushen Ba’indiye a Kano Nigeria

Shirin kade kaden karshen mako na gidan rediyon faransa ya tattauna ne da Nazir Abdullahi Magoga wanda ake kira bakin ba’indiye, wanda Allah ya ba shi basirar lakantar harshen Indiyanci ba tare da ya taba zuwa indiya ba.

Wuraren mshuakatawa a Jos
06/05/2011 - Al'adu

Wuraren mshuakatawa a Jos

Masu wuraren shakatawa da hotal hotal a Jos dake jihar Plato a taraiyar Najeriya suna kokawa game da karancin samun kudaden shiga sakamakon rikice rikicen kabilanci dana addini da ya addabi jihar.

Elizabeth Taylor
23/03/2011 - Amurka

Yar wasan fina finan Amurka Taylor ta bar duniya

Elizabeth Taylor shahararriyar ‘yar wasan fina finai na kasar Amurka ta bar duniya tana da shekaru 79 da haihuwa.

Matsalolin rayuwar Bahaushe a gidansa
18/03/2011 - Al'adu

Matsalolin rayuwar Bahaushe a gidansa

Asali dai ko wace irin al’umma tana da irin al’adarta, don haka bahaushe ma yana da ta shi tsarin al’adar wacce ya gada daga iyaye da kakanni.

Tarihin Zazzau
14/02/2011 - Al'adu

Tarihin Zazzau

Zazzau na daya daga cikin manyan masarautu a Najeriya. Masarautar taci kasashe da dama da yaki, Girman kasar Zazzau ada ta kai har Suleja a Jahar Niger.

Close