Isa ga babban shafi
Mali

An kashe wani Soja dake aiki da MDD a Mali

Wasu mutane dauke da makamai sun bude wuta a kan dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a birnin Bamako na kasar Mali, inda suka kashe soja daya sannan suka raunata wani.

Dakarun MDD dake aiki a kasar Mali
Dakarun MDD dake aiki a kasar Mali AFP PHOTO / ALOU SISSOKO
Talla

Lamarin dai ya faru ne a cikin daren jiya litinin lokacin da dakarun na MDD ke gudanar da sintiri a birnin Bamako, rahotanni sun ce sojojin da aka harba ‘yan kasar Bangladesh ne.

Har yanzu ba a tantance ‘Yan bindigar ba wadanda suka bude wa Dakarun wuta ba.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.