Isa ga babban shafi
ECOWAS-GHANA

Kasashen Ecowas na taro a Ghana

Shugabannin kasashen yammacin Afirka, na halartar taron kungiyar ECOWAS-CEDEAO karo na 47 a birnin Accra na kasar Ghana.Ana sa ran wakilan da zasu halatar wanan taro na Accra zasu bulo da hanyoyin da suka dace domin taimakawa junan su wajen yaki  da ta'adanci da sauren su.

Taron kasashen Ecowas,ko CEDEAO
Taron kasashen Ecowas,ko CEDEAO
Talla

Batun tsaro a yankin na yammacin Afrika da kuma inda aka kwana ta fannin yaki da cutar Ebola a kasashen Liberia, Guinee Conakry da kuma Sierra Leonne wadanda mambobi ne a kungiyar, na daga cikin batutuwan da shugabannin kasashe mahalarta taron za su mayar da hankali .

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.