Isa ga babban shafi
Kenya

Ministan noman Kenya ya sauka daga mukaminshi saboda zargin cin hanci

Ministan Kula da ayyukan noma na kasar Kenya Felix Koskei ya sanar da sauka daga kujera sa, don bada damar gudanar da bincike kan zargin da ake masa na rub da ciki da kudaden talakawa, inda yake cewar ya san za’a wanke shi.Ministan yace hukumar dake yaki da cin hanci da rahsawa a kasar bata taba gayyatar sa ko aike masa da sammaci ba, saboda haka zai ziyarci ofishin ta gobe dan kare kan sa.Shugaban kasar Uhuru Kenyatta wanda ya sha alwashin yaki da cin hanci da rashawa yace duk wani jami’in gwamnatin da ake zargi dole ya sauka daga kujerar, sa har sai bincike yawanke shi. 

Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta
Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta REUTERS/Stringer
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.