Isa ga babban shafi
Najeriya

Sabon tsarin "Wake da Shinkafa" a zaben Najeriya

Yayin da ya rage kasa da sa’o’i 48, A fara kada kuri'a a baban zaben Najeriya, yanzu haka dai wasu yan siyasa daga jihar Kano sun bijiro da wani tsari mai taken ‘Wake da Shinkafa’, tsarin zabin dan takara mai nagarta ba tare da la’akari da Jam’iyya ba. Abubakar Issa Dandago ya aiko da Rahoto.

Magoya bayan Dan takarar Jam'iyyar adawa ta APC Janar Muhammadu Buhari à garin Lagos.
Magoya bayan Dan takarar Jam'iyyar adawa ta APC Janar Muhammadu Buhari à garin Lagos. REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

03:05

Rahoton Abubakar Issa Dandago

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.