Isa ga babban shafi
Mali

Mali ta sasanta da ‘Yan tawaye

Gwamnatin kasar Mali ta kulla yarjejeniya da kungiyoyi masu dauke da makamai su 6, domin kawo kashen zaman doya da manja da ake yi tsakaninsu da gwamnati a kasar. Kwafin yarjejeniyar, da kamfanin dillancin labarun Faransa na AFP ya samu, an cewa bangarorin sun amince su dakatar da duk wani rikici, tare da kaucewa halaye da kalaman da za su iya tunzura juna.

Tattaunawar sulhu a kasar Algeria
Tattaunawar sulhu a kasar Algeria AFP PHOTO / AHMED OUOBA
Talla

Majalisar Dinkin Duniya ce ta jagoranci tattaunawar zaman lafiyan da nufin kawo karshen rukicin da ake yi a arewacin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.