Isa ga babban shafi
Kamaru-Najeriya

Sojin Kamaru sun kashe ‘Yan Boko Haram 116

Rundunar Sojin Kamaru tace sojojinta sun yi nasarar kashe mayakan Boko Haram 116 a lokacin da Mayakan suka kai hari a Amchide yankin arewa mai nisa da ke kan iyaka da Najeriya. Ma’aikatar tsaron Kamaru tace Mayakan sun kai harin ne a bariki, amma Sojojin suka yi dubarar rutsawa da su.

Sojojin Kamaru da ke yaki da Boko Haram à Dabanga
Sojojin Kamaru da ke yaki da Boko Haram à Dabanga AFP PHOTO / REINNIER KAZE
Talla

A cikin sanarwar da rundunar Sojin ta fitar tace an kirga gawawwakin Mayakan Boko Haram guda 116 a kwance.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.