Isa ga babban shafi
Nijar

Birgi Rafini ya tsallake yunkurin tsige shi a Nijar

Firaminsitan Jamhuriyar Nijar Birgi Rafini, ya tsallake yunkurin da ‘yan majalisar kasar suka yi na tsige shi a cikin tsakiyar daren Laraba kamar yadda wasu ‘yan adawa 24 suka bukata. ‘Yan majalisa 105 ne ke cikin zauren lokacin jefa kuri’ar, amma bayan kammala zabe an kirga kuri’u 107, abin da ya sa shugaban riko na majalisar ya bukaci a sake jefa kuri’a karo na biyu, lamarin da ya sa ‘yan adawa suka fice daga zauren. Wakiliyar RFI Hausa a Yamai Lydia Addo ta aiko da Rahoto.

Firaministan Nijar, Rafini Brigi
Firaministan Nijar, Rafini Brigi AFP PHOTO / Boureima Hama
Talla

01:32

Rahoto: Birgi Rafini ya tsallake yunkurin tsige shi a Nijar

Lydia Ado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.