Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Harkar kasuwanci tsakanin Nigeria da Sudan

Wallafawa ranar:

Harkar fatauci tsakanin arewacin Nigeria da kasashen arewacin nahiyar Africa nada tsohon tarihi, inda tarihi ke nuna wannan harkar ta shafe darururwan shekaru ana yi. Cikin shirinmu na makon da ya gabata mun duba yadda wannan harka take a wannan zamanin, da kuma yadda matsalar tsaro ke barazana ga wannan harkar, musamman ma sakamakon hare-hare da kungiyar Boko Haram take kaiwa, a kan hanyoyin da ake bi don fataucin tsakanin Nigeria da Sudan.Cikin Shirin na wannan makon Nasiruddeen Muhammad, ya ci gaba da duba wannan lamarin, musamman yadda matsalar ke sanadiyyar karuwar farashin kayayyaki, tsakanin Nigeria da Sudan, lamarin da ke shafar sauran kasashen nahiyar Africa kamar Su Kanya, Habasha da Eritriya...ayi saurare lafiya.

Wasu motocin daukar kaya
Wasu motocin daukar kaya REUTERS/Maxim Shemetov
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.