Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Tattaunawa da Malam Ibrahim Shekarau akan faduwar Jarabawa

Wallafawa ranar:

Shirin na Ilimi hasken rayuwa zai sake tattauna wa ne game da sakamakon jarabawar kammala Sakandare ta WAEC da aka fitar a Najeriya inda kuma dalibai da dama suka fadi. A wannan makon Shirin ya tattauna ne da Ministan Ilimi Malam Ibrahim Shekarau Tsohon Gwamnan Kano. Shirin ya kuma amsa tambayar masu saurare.

Ministan Ilimi, Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau
Ministan Ilimi, Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau fmi.gov
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.