Labarai akan Cutar Ebola
Ebola cuta ce da ke yin kisan mutane cikin hanzari, kuma cutar ta fara bulla ne tun a 1976 a kasashen Sudan da Jamhuriyyar Dimukuradiyar Congo. Amma yanzu cutar ta fi yin kisa a kasashen Guinea da Saliyo da Liberia da ke yammacin Afrika kafin taiso Najeriya.