Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau: Tabarbarewar tsaro a Libya

Wallafawa ranar:

Kasashen duniya, na ci gaba da kwashe al’ummominsu daga kasar Libya, sakamakon yadda fada ya tsananta a tsakanin bangarori da ke hamayya da juna musamman ma a kusa da filin sauka da tashin jiragin saman birnin Tripoli.Abdoulkarim Ibrahim Shikal, ya zanta da Malam Hamza Abu Zeidi, wani mazauni birnin na Triopoli dangane da halin da ake ciki, ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance.

Libya a daidai lokacin da ake gwabza fada kusa da birnin Tripoli
Libya a daidai lokacin da ake gwabza fada kusa da birnin Tripoli
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.