Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Boko Haram ta kafa tuta a Damboa

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare tare da Abdoulaye Issa, a wannan karo ya mayar da hankali ne dangane da ikirarin da 'yan kungiyar Boko Haram suka yi na kafa tutarsu a garin Damboa da ke jihar Borno.

Wani gari a jihar Borno da ke fama da Boko Haram
Wani gari a jihar Borno da ke fama da Boko Haram
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.