Isa ga babban shafi
Mali-Senegal

Shugaba Ibrahim Boubacar Keita na Mali zai ganawa da Macky Sall a Senegal

Shuwagabanin kasashen Mali da Senegal , Ibrahim Boubacar Keita da takwaran sa Macky Sall za su tautaunawa a wata ziyarar aiki da shugaban Mali zai kaiwa Senegal a gobe Lahadi 13 ga watan afrilu nan da muke cikin.

rfi.fr
Talla

Farfado dama karfafa dangantakar Diflomasiyar kasashen Mali da Senegal na daga cikin batutuwan da ake sa ran Shuwagabanin za su mayar da hankali.

A na sa ran shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita bayan tautaunawa da Macky Sall zai isa zauren Majalisar Dokokin kasar Senegal domin gabatar da jawabin zuwa yan majalisu kasar.
Wanan ziyara na zuwa ne a dai-dai lokacin da sabon Firaministan Mali , Moussa Mara ya futar da sunayen sabin ministocin a sabuwar Gwamnatin kasar Mali mai kumshe  da ministocin 31.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.