Isa ga babban shafi
Janhuriyar Demokradiyar Congo

Hadarin mota ya hallaka mutane 53

AKALLA mutane 53 suka rasa rayukansu a Kinshasha, dake kasar Congo, bayan wata mota dauke da fasinjoji ta fada kogin Tanganyika.Jami’in dake kula da Yankin, Wabunga Singa, yace sun tababtar da mutuwar mutane 53, hudu kuma sun tsira da ransu, amma basu san adadin mutanen dake cikin motar ba.A watan da ya gabata, hadarin motar daukar mai a kaar, ta kashe mutane 270.  

kogin Tanganyika
kogin Tanganyika FRANCESCA ANSALONI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.