Najeriya

Shugabannin duniya sun taya Buhari murnar lashe zabe

Shugabanin Kasashen duniya sun taya Janar Muhammaudu Buhari murnar lashe zaben shugabancin Najeriya, da aka gudanar a karshen makon da ya gabata

Zaben 2015 a Najeriya
Syndicate contentWASANNI

Syndicate contentRahotanni
Syndicate contentBakonmu A Yau
Sarkin Gwandu Mustapha Haruna Jakolo
01/04/2015 - Bakonmu a Yau

Janar Muhammadu Buhari na Jam’iyyar  APC ya lashe zaben Najeriya da rinjayen kuri’u sama da miliyan biyu, kamar yadda hukumar zaben kasar ta sanar. Buhari ya doke shugaba mai ci Goodluck Jonathan na PDP wanda shi ne karon farko a tarihin siyasar Najeriya da Jam’iyyar adawa ta doke Jam’iyya mai mulki. Tsohon Dogarin Buhari a zamanin Mulkin Soja Sarkin Gwandu Mustapha Haruna Jakolo ya ce nasarar da Buhari ya samu nasara ce ga 'Yan Najeriya.

Labarai game da Cutar Ebola
Syndicate contentShirye-shiryen mako
Syndicate contentShirye-shiryen karshen mako
Syndicate contentTattaunawa/Ra'ayin masu saurare
Close